Hotunan yadda aka yi wa budurwa bulala 100 sakamakon aikata zina

An aiwatar da hukuncin bulala kan wata budurwa a birnin Aceh na kasar Indonesia bayan wata Kotun shari'ar addinin Musulunci ta kamata dalaifin yin zina.

An aiwatar da hukuncin ne a harabar wani Masallaci, a bainar jama'a da suka halara domin kallon yadda  aka aiwatar da bulala kan budurwar.

Kasar Indonesia tana tafiyar da tsarin mulki bisa dokokin Islama, ciki har da aiwatar da bulala da hukuncin kisa.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika  
Saratu ta warke cutar olsa (ulcer) da ta yi fama da shi, karanta ababe da ta hada ta sha 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN