Ba za mu yi sulhu da yan bindiga ba a jihar Kaduna - El-rufai

Rahotun Jaridar Aminiya

Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya ce gwamnatin jihar ba zata yi sulhu da ‘yan bindiga ba ko kuma yi masu afuwa. Sannan Gwamnan ya bai wa jama’ar jihar hakuri kan tsaron al’umma da ya rataya a wuyan gwamnati.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ziyarci garin Karewa da wasu kauyuka hudu duk a karamar Hukumar Igabi, bayan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai, inda suka kashe akalla mutum 51 ranar Lahadi.

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan bindigar sun kone gidaje hudu da motoci shida lokacin harin, yayin da jama’ar garin ke ci gaba da neman ’yan uwansu da suka bace.

“Da taimakon hukumomin tsaro ne wasu unguwannin suka tsallake rijiya da baya.”

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika  
Saratu ta warke cutar olsa (ulcer) da ta yi fama da shi, karanta ababe da ta hada ta sha 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN