An kammala taron gidauniyar Naira Miliyan 62 da hukumar Hisbah na jihar Kebbi ta kira a babban dakin taro na shugaban kasa a garin Birnin kebbi ranar Lahadi. An tara fiye da Naira Miliyan tara.
Hakazalika kukumar ta sami kyautar mota kirar Sienna, babura guda hudu, wayoyin salula guda goma, alkawarin rijiyar burtsatse watau Borehole guda biyu, wanda za a gina a Makabarta da Bulo dubu goma.
Gwamnan jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya yi alkawarin samar da fili, tare da gina ofishin hukumar Hisbah, ya kuma yi alkawarin cewa zai bukaci Majalisan dokoki na jihar Kebbi ta sa hannu
Fitattu daga cikin wadanda suka bayar da taimako sun hada da:
1.Ministan shari'a na Najeria, Abubakar Malami (SAN) Naira Miliyan daya
2.Ibrahim Bagudu, Naira Miliyan daya
3.Faruku Yaro Enabo, P.A, Naira Miliyan daya, alkawarin samar da fili domin a gina rijiyar burtsatse a cikin Makabarta, samar da bulo 10,000, mota daya kirar Sienna, wayar salula guda goma, Zainab Bagudu ta bayar da Naira 500,000.
4.Nasiru NUT, Naira 500,000
5.Khadimiyya ta bayar da babura guda uku,
6.Hassan Altine Shugaba ya bayar da babur guda daya
7.Suleiman Argungu ya bayar da Naira 500,000.
8.Gwaman Atiku Bagudu ya yi alkawarin samar da fili tare da gina ofishin Hisbah a Birnin kebbi.
Da sauran bayin Allah da suka bayar da taimako a lokacin gidauniyar.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari