Bobbi-Jo
Westley wata mata ce da ta raja'a da son kasancewa mace mai manyan
cinyoyi, ta yanke shawara cewa tana son ta zama mace mafi girman cinyoyi
a Duniya ko da za ta mutu ne wajen ganin ta yi duk abin da zai sa
cinyoyinta su girma .
Yanzu haka girman cinyoyin Bobbi-Jo
Westley ya kai inci 95, wanda hakan ya sa ta dara mace mafi girman cinyoyi a Duniya Mikel
Ruffinelli da inci 4.
Yanzu
haka Bobbi-Jo tana da dimbin masoya a shafinta na sada zumunta.
Hakazalika miliyoyin mutane ne ke kasuwanci da hotonta a fadin Duniya.
Domin
burge magoya baya da masoyanta, Bobbi-Jo takan shirya wani taron
nishadantarwa inda take saka ababe daban-daban kuma ta zauna a kansu
domin su fashe ko su watse a kasar Britaniya .
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari