Rahotun Jaridar Aminiya
Tsohon dan majisar dattawan Najeriya mai wakiltar mazabar
Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani. Ya bukaci Gwamnan jihar Kano Dakta
Abdullahi Umar Ganduje da yafewa Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu
Sanusi II, sannan ya manta da abin da ya faru.
Shehu Sani, ya kara da cewa, Sarkin ya ci gaba da rike masarautar, wataran Gwamnan zai bukaci Sarkin.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari