• Labaran yau


  Duba sakamakon gwajin COVID 19 na Dangote

  Hamshakin Attajiri Aliko Dangote baya dauke da cutar coronavirus, wannan ya biyo bayan wani bayani da Attajirin ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Lahadi 29 ga watan Maris.

  Jama'a sun mayar da hankali kan yanayin lafiyar Attajirin ne bayan mu'amala da ya yi da wasu manyan mutane a Najeriya ciki har da Abba Kyari wanada ya kamu da cutar.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba sakamakon gwajin COVID 19 na Dangote Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama