• Labaran yau


  Tinubu ya bayar da taimakon N200m domin yaki da cutar coronavirus

  Shugaban jam'iyar APCna kasa kuma tsohon Gwamnan jihar Lagos Bola Ahmed Tinubu ya bayar da taimakon Naira miliyan dari biyu (N2m) domin yaki da cutar coronavirus.

  Tinubu ya wallafa wannan bayani ne a shafinsa na Twitter. Ya yi wannan ne a daidai ranar haihuwarsa wanda yau 29 ga watan Maris ne yake cika shekara 68 a Duniya.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tinubu ya bayar da taimakon N200m domin yaki da cutar coronavirus Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama