Type Here to Get Search Results !

Daukar hotuna tsirara a wuraren tarihi a Vatican, mahukunta sun kama Jaruma Pappens

Mahukunta sun kama wata Jaruma Marisa Papens bayan wasu hotunanta sun bayyana inda take jaye da icen giciye na Yesu Almasihu kuma tsirara, yayin da ake ganin ginin St Peter’s Basilica mai daraja a Vatican, wuri mai tsarki ga mabiya Darikar Roman Katolika na Duniya.

An kuma gan Jarumar a wani hoto tana zaune a kan wasu littafan Injila watau Bible, a jikakken filin St Peter’s Square.

Wannan Jarumar ta yi fice ne bayan an daure ta a Kurkuku domin ta dauki hoto tsirara a Dalar Karnak, kusa da birnin Luxur na kasar Masar, watau Egypit.

'Yan watannin baya, Papens ta jawo ma kanta Allah wadai, bayan ta tube zindir ta dauki hotuna a bangon Wailing mai tarihin gaske a birnin Kudus watau Jerusalem na kasar Isra'ila, hakazalika, ta gamu da Allah tsine bayan Papens sanye da Burqa ta daga rigarta da ya bayyana al'aurarta a cikin Nagartaccen Hagia Sophia, wanda tsohon Chochin Byzantine ne, kuma tsohon Masallacin Otoman wanda a yanzu haka dakin adana kayan tarihi ne.


DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN