Covid19: Yadda yansanda suka lalata dukiyar yan kasuwa da suka bude shaguna a Lagos

Safeton yansandan Najeriya Adamu Muhammed, ya bayar da umarnin daukan matakin ladabtarwa kan wasu yansanda da aka nuna a wani faifen bidiyo suna lalata kayan bayin Allah a cikin shaguna ranar Alhamis 26 ga watan 3 a birnin Lagos.

Wannan ya biyo bauyan wani umarni da Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya bayar ne cewa daga ranar Alhamis 26 ga watan 3, kada a bude kasuwannani da shaguna, face na ababen jinkai sakamakon cutar Coronavirus.

Wasu masu shaguna sun yi biris da wannan umarni, kuma suka bude shagunansu, amma sai yansanda suka hukunta su ta hanyar barnata hajarsu a shagunan.

Kalli bidiyo a kasa

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN