Dan haya ya kashe maigidan haya bayan ya kamashi turmi tabarya yana zina da matarsa

Wani dan haya mai suna  Damilare Adeoya mai shekara 42 ya kashe mai gidan haya da yake ciki a jihar Osun, bayan ya kamashi turmi tabarya yana zina da matarsa a cikin dakinsa kuma a kan gadonsa.

Nan take dan haya ya yi amfani da adda ya daddatse mai gidan hayan wanda ya mutu nan take. Dga bisani ya sare matrsa da adda, amma tana cikin mawuyacin yanayi a asibiti.

Kakakin hukumar yansandan jihar Osun Idrissu Adeboyejo ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya kuma ce yanzu haka Damilare yana hannun sashen CID na rundunar yana fuskantar bincike.
 
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari