• Labaran yau


  Coronavirus: Gwaji ya tabbatar Buhari baya dauke da cutar, amma hadiminsa ya kamu

  Fitacciyar Jaridar nan ta Aminiya ta ruwaito cewa sakamakon wani gwaji da aka yi jiya Litinin ya nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba ya dauke da cutar Coronavirus.

  Wata majiya a Fadar Shugaban Kasar ta ce an gudanar da gwajin ne bayan an tabbatar cewa Shugaban Ma’aikatansa, Abba Kyari, ya kamu.

  An yi amanna cewa ya kamu da cutar ne yayin wata tafiyar aiki zuwa kasashe Jamus da Masar, wadanda ke cikin kasashen da cutar ta addaba.

  Muna tafe da Karin bayani nan ba da jimawa ba.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Coronavirus: Gwaji ya tabbatar Buhari baya dauke da cutar, amma hadiminsa ya kamu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama