Wasu matan aure a garin Ukpute na jihar Benue, sun kwanta a gefen titi inda suka dinga yin addu'ar neman Allah ya kawo sauki da karshen annobar cutar Coronavirus, musamman ga yan asalin kasar Ukpute.
Wadannan mata sun fito daga Mujami'an Methodist ne da ke garin na Ukpute.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya
Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari