• Labaran yau


  Duba yadda lantarki ya halaka barawon da ya je satar wayar wuta daga transfoma

  Wani matashi ya gamu da ajalin bazata yau a birnin Enugu bayan ya je satar wayar lantarki a jikin wani tranfoma. Amma bayan ya ja wayar wutar, sai lantarki ya jashi kuma ya makashi da kasa ya kone shi, sakamokon haka ya bakonci  lahira nan take.

  Satar wayar tarnsfoma na da matukar hadari,wanda kasarin wadanda ke irin wannan satar sukan gamu da bacin rana da ke zama ajalinsu nan take.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba yadda lantarki ya halaka barawon da ya je satar wayar wuta daga transfoma Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama