Auren asara: Kalli yadda wata hatsabibiyar mata ta yi wa mijinta duka saboda kudi

Wata matar aure a Kitale na kasar Kenya, ta ba makwabta haushi bayan ta yi wa mijinta dukan tsiya, kuma ta jefe shi da wani katon dutse saboda kudi.

Majiyar ISYAKU.COM ta ce, saboda yawan tashin hankali da ke tattare da rayuwar matar, makwabta ma sun gaji da lamarinta, dalili da ya sa kowa ya ki ya shiga lamarinta da mijinta lokacin da take dukansa.

Kalli yadda lamarin ya faru:DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika  
Saratu ta warke cutar olsa (ulcer) da ta yi fama da shi, karanta ababe da ta hada ta sha 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN