Wasu matasa da ake kyautata zaton cewa yan bangan siyasa ne, sun kai hari gidan sabon Gwamnan jihar Bayelsa Duoye Diri, bayan Kotun koli ta bashi nassara
ISYAKU.COM ya samo cewa, matasa kimanin 50 ne suka dunguma suka shiga gidan Diri da ke hanyar Imgbi a Amarata a babban birnin jihar Yenagoa, kuma suka farfasa duk abin da suka gani.
Hakazalika matasan sun barnata motoci da wani bangare na ginin gidan sabon Gwamnan
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari