Da duminsa: An damke dan kunar bakin wake da yaje Coci tayar da Bam a Kaduna

A ranar Lahadi, hukumar yan sandan sun kawar da wani harin Bam da wani da kunar bakin wake ya kai cocin Living Faith Church, aka Winners Chapel dake Unguwar Sabon Tasha, jihar Kaduna. A cewar TNG, an damke matashin ne da kayayyakin hada Bam a cikin cocin. An tattaro cewa wannan ba shi bane karo na farko da matashin ya kai ziyara cocin ba; majia ta bayyana cewa ko makon da ya gabata ya kai ziyara cocin amma aka hanashi shiga. Wani majiya a cocin, Ekpenyong Edet, wanda yayi ikirarin cewa shine jami'an tsaron cocin ya tabbatar da hakan ga manema labarai. Read more: https://hausa.legit.ng/1298657-da-duminsa-an-damke-dan-kunar-bakin-wake-da-yaje-tayar-da-bam-coci-a-kaduna.html
Rahotun Legit Hausa

A ranar Lahadi, hukumar yan sandan sun kawar da wani harin Bam da wani da kunar bakin wake ya kai cocin Living Faith Church, aka Winners Chapel dake Unguwar Sabon Tasha, jihar Kaduna.

A cewar TNG, an damke matashin ne da kayayyakin hada Bam a cikin cocin. An tattaro cewa wannan ba shi bane karo na farko da matashin ya kai ziyara cocin ba; majia ta bayyana cewa ko makon da ya gabata ya kai ziyara cocin amma aka hanashi shiga.

Wani majiya a cocin, Ekpenyong Edet, wanda yayi ikirarin cewa shine jami'an tsaron cocin ya tabbatar da hakan ga manema labarai.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN