Wasu yansanda 2 sun yi mutuwar bazata bayan sun bi wata mota a guje, duba hotuna

Wani mumunar hadarin mota ya yi sanadin mutuwar wasu jami'an yansanda guda biyu a kan hanyar Ogoni zuwa Akwa Ibom.

Rahotanni sun ce jami'an yansandan da ke cikin motar aiki na yansanda, sun bi wata mota ce Sienna Bus da gudu da ya wuce misali, kwatsam sai motarsu ta kauce hanya ta shiga daji, ta yi ta mulmula a kasa.

Ko da aka zo bayan motar ta tsaya, jami'an yansanda guda biyu da ke cikin motar sun mutu nan take.

Motar Sienna kuwa , ta tsere ba a gan ta ba har yanzu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN