Wani hoto da ke wayatawa a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda wasu yara suka dauki abokinsu a kai, suka ja shi suka tafi da shi Makaranta, bayan ya ki zuwa Makarantar har kwana hudu, duk da yake iyayensa sun biya masa kudin Makaranta.
Wannan lamari ya faru ne a garin Enugu Ezike. Bayanai sun ce iyayenshi ne suka bukaci yan ajinsu su kaishi Makaranta da karfin tuwo.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari