An sake yi wa Gwamnan jihar Kebbi Dan Bagudu sabuwar waka, Kabir Police ya baje fikira

Fitaccen mawaki, kuma daya daga cikin Matasan Mawakan jihar Kebbi, watau Kabir Police, ya wake Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu a sabuwar waka da ya rera wadda ake shirin fitarwa nan ba da dadewa ba.

Latsa nan ka sauke wakar >>>DAN BAGUDU

A KULA: Idan ka saukar da sauti ya ki saukowa, ka yi hakuri ka sake dawowa anjima. Idan mutane da dama suna sauke sautin lokaci daya, shi ne dalili da zai sauke nauyi a na'ura

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN