Wani mutum mai suna Patrick Kachali ya gamu da fushin wasu matasa
bayan an kama shi yana lalata da wata matar aure, sakamakon haka aka yi
masa dan karen duka har da raunuka a fuskarsa a kasar Afrika ta kudu.
Rahotanni sun ce wannan mutum asalin dan kasar Malawi ne mazauni kasar Afrika ta kudu.
Bayan an kama Kachali ne dumu dumu, sai fada ya kaure kuma aka yi wa Kachali dan kare duka.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari