Shugaba Trump ya ki yin musabaha da Nancy Pelosi kakakin Majalisar Amurka

Shugaba Donald Trump na kasar Amurka, ya ki ba Kakakin Majalisar Wakilai na Amurka Nancy Pelosi hannu lokacin da ta mika masa hannu domin musabaha a wajen taron matsayin kasa a Amurka ranar Talata.

Shugaba Trump ya wuce Pelosi daidai lokacin da ta mika masa hannu domin gaisawa, lokacin da ya shigo zauren taron, amma Trump ya kau da kai kamar bai ganta ba.

Sai dai babu tabbacin ko da gangan Trump ya kaurace wa yin musabaha da Pelosi , ko kuwa bai ga cewa tana mika masa hannu domin su gaisa bane. Amma al'adar siyasar kasar Amurka ne gaisawa da manyan mutane idan aka isa wajen wani baban taro.
 
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN