Yadda kamarar cctv ta nuna lokacin da jami'in NSCDC ke sata a jakar wata budurwa

Wani hoton bidiyo da na'urar daukar hoto na tsaro CCTV ta dauka ya nuna yadda wani jami'in tsaro na NSCDC ya saci kudi a cikin Jakar hannu na wata budurwa da ke sayar da kayaki a ginin.

Rahotanni da ba a tabbatar da su ba sun ce an tura jami'in ne domin ya yi gadi a ginin, amma sai ya shiga ciki bayan ya lura cewa yarinya mai sayar da kayaki ta fita, sai ya aikata wannan abin kunya.

Bidiyon ya ba jama'a mamaki, bayan an gan jami'in ya bude jaka kuma ya zura hannunsa a ciki, ya dauki wani abu kamar kudi ya saka a cikin aljihunsa, sai ya fice daga dakin.


DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari