Type Here to Get Search Results !

Main event

Mai koyar da yara karatun 'lessin' a gida ya banka wa mahaifiyar yaran cikin shege


Wata matar aure mai suna  Felicia Adikwu yar kabilar Jukun, ta shiga tsaka mai wuya tare da rudanin kunya, bayan ta bayyana cewa wanda mijinta ya dauko domin ya dinga koyar da yaransu karatu a gida ya yi mata ciki duk da aurenta.


ISYAKU.COM ya samo cewa Felicia tana cike da nadama kan wannan lamari, domin dai tuni aurenta ya fara fuskantar barazanan mutuwa.

Rahotanni sun ce Felicia ta yi karatu zuwa matakin Diploma a fannin shugabancin al'umma, daga bisani ta auri mijinta Joseph Adikwu wanda ya yi karatu a matakin HND, kuma yana aiki a wani Banki a jihar Nassarawa, kafin a sauya masa wajen aiki zuwa reshen Bankin da ke jihar Gombe.

Sun haifi yara biyu a aurensu na tsawon shekara tara. Suna da yara masu shekara 7 da biyar.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies