Kotu ta yanke wa Olisah Metuh hukuncin daurin shekaru 39 a Kurkuku

Rahotun Legit Hausa
Olisah Metuh, tsohon kakakin jami'iyyar PDP na kasa, zai shafe tsawon shekaru 39 a gidan yari bayan samunsa da laifin almundahanar kudi.
A ranar Talata, 25 ga watan Fabrairu, alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja, Jastis Okon Abang, ya zartar da hukuncin a kan Metuh.
Kafin ya karanta hukuncin da kotun ta yanke, Jastis Abang ya bayyana cewa kotun ta samu Metuh da laifin almundahanar kudi, kamar yadda ake tuhurmarsa.
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ce ta gurfanar da Metuh bisa zarginsa da almundahanar kudi da yawansu ya kai miliyan N400
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN