Hotuna: Zulum ya ziyarci garin Auno, inda Boko Haram suka kashe mutane, sace mutane da kona dukiyoyi

Rahotun Legit Hausa

Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka mutane tara yayinda sukayi garkuwa da fasinjoji da dama a hanyar Maiduguri-Damaturu a ranar Lahadi, 9 ga watan Febrairu, 2020.

An kai wannan hari ne misalin karfe 9:50 na daren Lahadi a karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa jawabin idanuwan shaida, yan ta'addan sun kona motoci 17 da dukiyoyin miliyoyin naira. Shahrarren dan Jarida,

Babajide Otitoju, ya laburta cewa kimanin mutane 20 aka hallaka kuma akayi awon gaba da mutane da yawa. A yau, gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar jaje garin Auno inda da bannar ta faru.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN