An yi kicibis da wasu ababe da aka alakanta da kayan tsafi a bakin kofar ofishin wani Profesa a Jami'an fasaha na Akintola da sanyin safoiyar Laraba.
An gan ababen ne a bakin ofishin Profesa A.A Akingbade, wanda ke sashen koyar da ilimin aikin gona a Jami'an.
Profesa Akingbade, shi ne shugaban kwamitin ladabtar da dalibai da aka kama da laifin satar amsa wajen jarabawa a Jami'an.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari