Mataimakin shugaban karamar hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa Brian Watari, ya nada wata tsohuwa mai shekara 118 a Duniya a matsayin mai bayar da shawara na musamman kan harkokin Dattawa.
Sanarwar haka ta fito ne daga hannun mai taimakawa mataimakin shugaban karamar hukumar na musamman Bedford Ineye tare da sa hannunsa, a takardar nadi da aka yi wa tsohuwar ranar 4 ga watan Fabrairu 2020.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari