Dalilai da ke sa mace ta sami budadden gaba (Farji) | ISYAKU.COM

Sirrin rike miji

Yanayin halittar farji tamkar robar danÆ™o ce wacce zata iya buÉ—ewa idan aka yi mata talala, haka kuma  zata iya komawa ta haÉ—e, wato ta  tsuke bayan buÉ—ewa. Tsokokin bangon  farji masu motsi ne kuma zasu  iya tsukewa ko buÉ—ewa idan mace tayi yunkurin tayi hakan, wato idan ta motsa su ko matse su ta ciki. BuÉ—aÉ—É—en farji (loose vagina) ko buÉ—ewar farji (vaginal looseness) wani yanayi ne dake shafar mata da yawa musamman lokacin juna biyu da kuma bayan haihuwa inda farji ke canza yanayin halittarsa  ya Æ™ara girma, wato ya zama buÉ—aÉ—É—en wuri kasancewar naman dake zagaye da farji mai yiwa zakari zobe lokacin jima'i ya saki  , tsokokin sun saki basu iya damÆ™ar zakari yanda ya kamata lokacin saduwa. 

Kamar dai yanayin halittar fatar jikin mutum, wasu mutanen fatarsu nada tauri  kamar roba marar sauÆ™in budewa idan aka jata,  wasu kuma fatarsu nada laushi da sauÆ™in yin talala idan aka jata, kusan haka itama halittar  gaban mace take. Wurin haihuwa jinjiri na fitowa ne ta farji inda wurin ke buÉ—ewa sosai domin jinjiri ya fito. Bayan wani lokaci da haihuwa  farji na komawa ya tsuke . Duk da haka , farji ba zai taÉ“a komawa ba kamar yanda yake ada ko kamar na macen da bata taÉ“a haihuwa ba (ko budurwa) , koda kau anbi hanyoyin magani , farji zai zamanto ya Æ™ara  girma kaÉ—an ko da yawa.
Yawan haihuwar mace, budewar gaba saboda tiyatar likita/Æ™arin kofa a lokacin haihuwa (tear) da yawan yin jima'i yau da gobe, na daga cikin dalilan dake haddasa budewar gaban mace. 

Idan buÉ—ewar farji tayi yawa  yana zama kalubabale ga ma'aurata. Zaya iya zama matsala a rayuwarsu ta jima'i . Saboda wannan yanayi na sanya raguwar É—anÉ—anon jima'i ga mace da mijinta koma ya hana macen jin Æ™oluluwar daÉ—i  (orgasm) lokacin saduwa. Dalilin faruwar haka shine ,  farji baya matse/riÆ™e zakari da  kyau, ta yanda za'a samu É—anÉ—anon gugar fata-da-fata tsakanin ma'aurata biyu wanda jin  wannan guga shine  zai kai ma'auratan biyu  ga gamsuwa mai Æ™arfi a lokacin jima'i.

Bugu da Æ™ari, wannan matsala  na iya saka mace cikin damuwa da jin cewa bata amsa sunanta na cikakkiyar mace ba saboda bata jin dadin saduwa kuma bata iya gamsar da mijinta da kyau. Hakan kuma zai iya sanya maigidan ya Æ™ara wani aure domin biyan buÆ™atarsa. Hakika gamsuwar aure itace saduwa mai daÉ—i tsakanin ma'aurata da zata samar da soyayya da zaman lafiya mai  É—aurewa. Matsatstsen gaba (tight vagina) bakin gwargwado, yanayi ne mai kyau da zai iya Æ™arawa mace gishirin  soyayya mai Æ™arfi tsakaninta da mijinta.
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN