An karrama wata mata da lambar girma na mace da ta fi kowace mace tsawon Kumba. Matar ta shafe shekaru 23 tana kula da tsawon wannan Kumba na yatsun hannayenta.
Sai dai ma'abuta amfani da shafukan sada zumunta, sun yi mamaki, har da son su san yadda wannan mata take wanka, ko ma'amala wajen tsarkake jikinta da wannan Kumba a hannayenta.
Hakazali wajen girki, ko cin abinci.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari