An kama magidanci tare da matar aure turmi tabarya suna zina, duba hotuna

An kama wasu ma'aurata masu aure yayin da suke cin amanar aure ta hanyar aikata zina a cikin Otal na Flangrante Delicto a jihar kudu.

A lokacin rubuta wannan labari ISYAKU.COM ya gano cewa wadanda aka kama sune wata matar aure mai suna Mai Prince, tare da wani magidanci mai suna Baba Theresa.
ISYAKU.COM ya samo cewa wadannan mutane sun dade suna aikata wannan harka na zina tsakaninsu, duk da yake Mai Prince matkwabciyar matar Baba Theresa ce wanda take aiki karkashinta.


Matar Baba Theresa ce da kanta ta dana tarkon kama mijinta, bayan ta ga wasu sakonnin soyayya tsakaninsa da Mai Prince a wayar salularsa.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari

SANARWA

Domin daukan sauti ko bidiyon ra'ayinka don wallafawa a Mujallar ISYAKU.COM, ko domin tallata sana'a ko hajarka a ISYAKU.COM, ko kana da abin da kake son mu tallata maka a kasuwar intanet . LATSA NAN

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN