Allah ya tona asirin wani saurayi da aka kama yana lalata da saniya a cikin daji

A yau Mujallar ISYAKU.COM ta leka kasar Kenya inda ta samo labarin wani mutum mai suna George Kamani wanda aka kamashi yana lalata da wata Saniya a cikin dajin Allah.

An kama Kamani ne turmi tabarya yana lalata da wata saniya da misalin karfe 6:12 na yamma bayan ya daure kafafun Saniyar.

Wata mata da ke wucewa ta jiyo nishin saniyar a cikin daji, kuma ta lallaba domin ta gano ko mi ya faru da Saniyar, amma sai ta ga Kamani a yanayi na lalata da wannan Saniya.

Sakamakon haka matar ta yi kururuwa har sauran kauyawa suka taru a wajen, kuma suka afka ma Kamani da duka.

Tuni yansanda suka ceceshi daga hannun fusatattun kauyawa suka tafi da shi caji ofis domin gudanar da bincike.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN