Type Here to Get Search Results !

Main event

Alamomi goma da za ka iya fara ji idan ka kamu da H I V

Cutar kanjamau cuta ce da ta dade tana lahani ga bil'adama da akasari kan kai ga mutuwa daga karshe.

Ga wasu alamomi guda 10 da zaka kiyaye idan har ka fara kamuwa da kanjamau ko HIV sune alamomin da zaka iya fara ji kafin lamari yayi nisa.

1. Yawan tashin zuciya
2  Yawan amai maras dalili
3  Zawo babu kakkautawa
4  Gajiya mai nauyi kuma ba tare da anyi wani aiki ba 
5  Ragewar nauyi ko rama mai tsanani
6  Yawan tari da rashin wadatar nufashi
7  Yawan zazzabi
8  Mura da sanyi mai radadi da yawan zufa da dare
9  Bayyanar kaluluwa a tsakanin cinyoyi a kasan mara
10  Bayyanar kuraje a baki,hanci,harshe ko tsakanin matse-matsi.
Kasancewa kana da daya ko fiye da buyu daga cikin alamomi da aka zana a sama ba kenan yana nufin tabbas kana da kanjamauba,ko wace cuta tana tafe da nata alamu kuma alamun sukan yi kama. A yi kokari aje ayi gwajin HIV wadda kyautane.

Isyaku Garba Zuru

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies