Allah mai iko: Wani katon maciji ya hadiye wani manomi a gonarsa (Hotuna)
February 20, 2020
Wani katon maciji Mesa ya hadiye wani manomi dan shekara 25 a tsibirin kauyen Sulawesi ta kudu na kasar Indonesia.Rahotanni sun nuna cewa macijin mai tsawon mita 7ya hadiye Akbar ne a yayin da yaje gonarsa ta itacen manja wanda ke kusa da gidan sa domin ya debo manja.
Makwabta sun banzama cikin daji ne bayan an lura cewa Akbar bai dawo ba daga wajen diban amfanin gona na manja,a yayin da suka ci karo da macijin da dunkulen wani abu a cikin shi.Bayan kauyawan sun kashe macijin kuma suka tsage cikinshi sai suka ga Akbar ne a cikin macijin amma
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari