• Labaran yau


  Za mu yi karar wadanda suka yi wa Mawakan jihar Kebbi duka a Kotu - Lauya Fingilla

  Fitaccen Lauyan kare hakkin bil'adama, kuma daya daga cikin Laiyoyi da ke kare Mawakan jihar Kebbi da aka yi kararsu a gaban Kotu bisa zargin cin zarafin Gwamnan jihar Kebbi a wata waka da suka rera, ya ce za su yi karar wadanda suka yi wa Mawakan dukan fitan albarka.

  Bayan fitar wakar da ta ja hankalin jama'a a ciki da wajen jihar Kebbi da Mawakan suka rera, bayanai sun bulla cewa wasu Mawakan sun sha dan karen duka bayan an yi zargin cewa wani mai taimaka wa babban dan siyasa ya sa yan bangan siyasa sun yi wa Mawakan duka.

  Kalli jawabin Lauya A.A Fingilla:  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za mu yi karar wadanda suka yi wa Mawakan jihar Kebbi duka a Kotu - Lauya Fingilla Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama