Mazauna unguwar Abakeleke da ke jihar Anambra sun cafke wani matashi sakamakon mutuwar wani saurayi bayan matashin ya mare shi.
Mun samo cewa wani ganau ba jiyau ba, mai suna Akie Efine Ifeanyi, ya ce wanda aka kama mai suna Tallest, ya mari saurain ne bayan wata zafafar cacan baki da ya kaure tsakaninsu, daga bisani sai Tallest ya mare shi, sakamakon haka saurayin ya mutu.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari