Mujallar ISYAKU.COM ya samo cewa wani barawon babur ya daba ma wani bawan Allah wuka a wuya a kan hanyar Manderegi da ke babban birnin tarayya Abuja, amma wanda aka daba ma wuka bai mutu ba.
An garzaya da mai bubaur zuwa Asibitin Abaji, inda yake jinyar raunin wuka da barawon ya yi masa a wuya.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari