Type Here to Get Search Results !

Wakar batanci: Kungiyoyi sun yi tur da Allah wadai a Kebbi, duba mataki da suka dauka

Wasu kungiyoyi masu karadin ganin an sami zaman lafiya tare da bin doka da oda tsakanin al'umma sun yi tur tare da Allah wadai bisa yadda wasu Mawaka a jihar Kebbi da arewacin Najeriya suka rera wakar batanci ga wani shugaba kuma babban dan siyasa a jihar.

Kungiyoyin, karkashin jagforancin Abubakar Muhammed ABK, sun fitar da wannan sanarwa ne jim kadan bayan wani taro da suka gudanar a garin Birnin kebbi, inda suka tattauna kan yadda za a tafiyar da sulhu tsakanin mai kara da wadanda aka yi kara a Kotu, tare da kauce wa sake faruwan irin haka nan gaba, bayan sun nuna rashin jin dadi tare da rashin amfanin aukuwan irin wannan lamari a cikin al'umma.

Kungiyoyi da shugabanninsu suka wakilce su a wajen wanann taro sun hada da:

1. Abubakar Abk -Film writers Association
2. Atiku ciroma- state chairman Sakai
3. S Kudu Chairman- chairman  matasa kan harkokin democradiya
4. Ibrahim Sani Master 
5. Nafiu Zaki - Chairman kabukabu
6. Faruku Gaga- chairman KeKe napep
7. Mustapha Aliyu Gwadangaji - Chairman Youth development Gwadangaji
8. Abubakar Sadiq - Chairman Social Media
9. Jabir Jega - Matasan mawaka
10. Abubakar Udu - Chairman KATA kebbi state
13. Chairman Youth soccer Kebbi state
DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN