Legit Hausa
An gano wata hanya mafi sauki da mutum zai bi
idon har yana son rage yawan kiba maimakon shan magunguna ko abubuwan da za su
zame masa illa.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa kuka mai tsuma
zuciya na iya taimaka wa mutum wajen rage kiba. Binciken ya nuna cewa hakan na
kasancewa ne saboda akwai alaka tsakanin kuka da tantanin halitta da ke
taimakawa kan hakan. Wadanan tantanin halitta zai taimaka wajen rage kiba da
zaran mutun sanya abun tausayi a zuciyarsa sannan ya fara kuka.
Baya ga haka wani masanin fannin gwaje-gwaje Willaim Frey ya
gano cewa wahalar da ke tattare da hawaye na iya cire duk wasu abubuwa da ke
dauke da guba daga jikin dan Adam. Don haka a lokacin bacin raid a gajiya, jiki
kan fitar da wadannan guba ta hanyar kuka.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Tags:
LABARI