Type Here to Get Search Results !

Main event

Duba fa'idodi 10 na ruwan kwakwa a jikin dan adam, na 6 da 8 zasu baka mamaki

Legit Hausa

Kwakwa ta kasance daya daga cikin muhimman tsirran itatuwa masu zama a matsayin abinci da kuma magani na musamman.

Sai dai jama’a da dama kan zubar da ruwan wannan itatuwa sakamakon rashin sanin amfani da fa’idarsa a jikin dan Adam.

Masana amfanin ruwan kwakwa da likitoci sun yi kira ga mutane da su rika shan ruwan kwakwa saboda sindadororin inganta kiwon lafiya da gyara jiki da yake da shi. Ga wasu daga cikin fa’idojin ruwan kwakwa a jikin dan adam:

1. Ruwan kwakwa na da matukar tasiri wajen hana tsufa da wuri
2. Ruwan kwakwa na da amfani sosai wajen kawar da cutar daji musamman dajin dake kama dubura da nono.
3. Yana taimakawa wajen kara karfin idon dan adam
4. Ruwan kwakwa na kawar da ciwon sanyin kashi
5. Shan ruwan kwakwa na rage kitse a jikin mutum mai kiba.
6. Yana kaifafa kwakwalwa.
7. Shan ruwan kwakwa na rage kiba a jiki.
8. Yana kara karfin gaban namiji.
9. Ruwan kwakwa na gyara fatar mutum.
10. Yana kara tsawon gashi.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies