Ku nemi kudi marmakin neman soyayya wajen yan mata - Meek ya shawarci maza

Wani fitaccen Jarumi Robert Rihmeek Williams, ya shawarci yan uwanshi matasa maza cewa su dukufa wajen neman kudi marmakin neman yan mata domin masoyya.

Robert Rihmeek Williams, wanda aka fi sani da Meek Mill, ya yi wannan bayani ne a shafinsa na sada zumunta na Twitter. An haifi Meek Mill ranar 6 ga watan Mayu 1987.

Ya kuma yi karin bayani kan irin illoli da ke tattare da neman soyayyar budurwa " Za ka iya daukan shekara daya kana neman soyayyar budurwa, amma a dakikan lokaci za ta iya rabuwa da kai domin wani, wanda haka zai iya bata maka lokacin rayuwarka na shekara daya".

DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN