• Labaran yau


  HOTUNAN motar alfarma mai siffan jirgi da aka kera a kasar Ghana

  Kampanin kera motoci a kasar Ghana Kantanka Automobile Company Limited ya kera wani motar alfarma mai siffan jirgi amma babu fika fikai  mai tsawon kafa 40 da ya rattaba wa suna Kantanka MO.

  Kalli motocin a kasa:  DAGA ISYAKU.COM Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA Facebook.com/isyakulabari Twitter.com/isyakulabari

  DOMIN ZAMA WAKILIN MU A GARINKU KO AIKO LABARI LATSA NAN
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: HOTUNAN motar alfarma mai siffan jirgi da aka kera a kasar Ghana Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama