Faifen bidiyon wani dansandan ba ababen hawa hannu a titi ya ba jama'a mamaki ganin yadda wannan dansanda yake gudanar da aikinsa da salo irin na dan daudu.
Wanna lamari ya faru ne a garin Uyo na jihar Akwa Ibom
Kalli bidiyo:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari