Wata budurwa da ta yi cikin shege birnin Port Harcourt, ta haifi jarirai biyu kuma ta kashesu ta hanyar jefar da su a cikin wani gwata a garin Rukpokwu da ke Elikpowodu ranar Litinin 20 ga watan Janairu 2020..
Wani mazauni unguwar, kuma ganau ba jiyau ba mai suna Ogbonda Godfrey Nyemovuchi, ya saka hoton faruwar lamarin a yanar gizo.
Babu wani cikakken bayani kan musabbabin da ya sa budurwar ta aikata wannan danyen aiki.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari