• Labaran yau


  Cikin Hotuna: Daji wajen shakatawa da ke bayan fadar shugaban kasa Abuja

  Daga bayan fadar shugaban kasan Najeriya da ke unguwar Asokoro a birnin tarayya Abuja, akwai wani katafaren daji da ke da namun jeji kala kala a cikinsa, kuma an samar da wajen wasan yara, da kuma tafki, wannan shi ne wajen shakatawa yara na kasa, watau National Childrens's Park & Zoo.

  Waje ne da ke da matukar dausayi da yanayi mai gamsarwa domin ziyarta daga iyalai daban daban, domin yawon bude ido da shakatawa. Hakazalika, Asibitin fadar shugaban kasa yana daya bangare, domin kalubalen lafiya ko da ta taso.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Cikin Hotuna: Daji wajen shakatawa da ke bayan fadar shugaban kasa Abuja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama