Bayan Alkalin babban Kotun tarayya a birnin Abuja ya furta kalaman yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa sakamakon kashe mijinta Bilyaminu Bello, abin da ya biyo baya lamari ne mai ban tausayi. Domin dai Maryam ta dinga ihu tana kalamai masu ban tausayi.
"Innalillahi wa inna ilehi raji'una, wane irin bala'i ne wannan, don Alla kada ku kashe ni, mummy,mummy...........".
Latsa kasa ka kalli bidiyo:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari