Allah ya tona asirin wasu yan damfara su uku, bayan an gano gawar wani dan kasuwa da suka damfare shi bayan sun karbi takardun fili mai darajar naira miliyan dari tara (N900m) daga hannunsa, sai suka kashe shi suka yi gunduwa gunduwa da jikinsa, suka saka a cikin wata jaka suka kai daji suka jefar a Abuja.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari