Type Here to Get Search Results !

Main event

Bidiyon yadda tawagar "Baban Chinedu" ta yi nassarar ganin an saki Mawakan Kebbi

Wata tawaga mai karfi wanda fitaccen Mawaki kuma Jarumin Masana'antar Finafinan Kannywood Yusuf Haruna wanda aka fi sani da suna Baban Chinedu ya jagoranta zuwa jihar Kebbi, sun yi nassarar ganin an fitar da Mawakan jihar Kebbi da aka tsare a Kurkuku bisa karar cin zarafi da bata suna da aka shigar a kansu.

Kalli ainihin abin da ya gudana lokacin ziyararsu a jihar Kebbi, kafin a saki Mawakan daga Kurkuku.:





DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies