Damben barikin soji B-kebbi: Shagon Makwa ya kashe Bahagon Audu Ka'oje

A ci gaba da wasan Damben gargajiya da ake gudanarwa a Mami Maket da ke Barikin soji a garin Birnin kebbi, a damben ranar Laraba 29 ga watan Janairu, Shagon Makwa ya yi kisa, inda ya kashe Bahagon Audu Ka'oje bayan baje bajintan maza wajen dabaru da salon iya kai duka.

Kalli bidiyo a kasa:DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN