Bayan Kotu ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataye ta har sai ta mutu, lamari da ya sa Maryam ta yi ta sheka kuka. Daga bisani sai da jami'an gidan gyara halinka suka ba ta kariya daga yan Jarida, kuma suka fita da ita da gudu zuwa cikin mota, yayin da yan Jarida suka bisu da gudu suna daukan hotuna da bidiyon Maryam.
Kalli bidiyon a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/DTV1WsH2ypv0WtRujXbA0F
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari