Allah Sarki: Duba yadda aka bizine jama'a a kabari daya bayan kisan Makiyaya

An binne gawakin mutane da aka kashe a wani mumunar hari da ake zargin Makiyaya sun kai a kan al'umman garin Kwatas da ke karamar hukumar Bokos, a jihar Plateau, ranar Alhamis 30 ga watan Janairu 2020.

Yan uwa da abokan arzike sun kaure da koke koke, a yanayi na ban tausayi lokacin da aka jera akwatunan gawakin, ana sakawa daya bayan daya, a wani babban Kabari da aka gina.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN